Iftar contest#.
You can have Iftar contest# using 4 ingredients and 5 steps. Here is how you cook that.
Ingredients of Iftar contest#
- It's of Beans.
- Prepare of Red pepper.
- Prepare of Onion.
- You need of Seasoning.
Iftar contest# instructions
- Ki jika wakenki, ki surfashi, ki wanke ki cire hancin duka, sai ki yanka albasa da tarugu ki kai markade..
- Idan an kawo maki markaden, sai ki saka maggi fari da gishiri kawai. Ki buga shi sosai saboda yayi taushi..
- Ki kawo frying pan dinki ki dora bisa wuta ki yanka albasa. Idan yayi zafi sai ki saka cokali kina dibar kullin kosai kina sakawa a mai.
- Idan yayi zakiga yayi ja sai ki juya dayan side din shima yayi.
- Idan yayi duka sai ki tsame shi a gwagwa. Xaki iya ci da kunu. Ni dai nawa kunun na gyadane.
Recipe: Yummy Iftar contest#
Reviewed by subindo drakor gratis
on
Mei 07, 2021
Rating:
Tiada ulasan: