#iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai.
You can have #iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai using 8 ingredients and 4 steps. Here is how you cook that.
Ingredients of #iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai
- It's of Doya.
- It's of Kwai.
- Prepare of Tarugu.
- Prepare of Tattasai.
- It's of Albasa.
- It's of Maggi.
- Prepare of Gishiri.
- Prepare of Oil.
#iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai instructions
- Da farko zaki fere doyarki sai ki yankata da dan fadi sai ki wanke kisa a tafasa kisa gishiri kadan kirufe.
- Kibata lokaci kadan ta tafasa idan ta tafasa kisaka abin tsane ruwa saiki tsane ki ajeta gefe ki fasa kwai kisa kayan jajjagen ki da Maggi ki kada sosai.
- Kinsan kafin ki buga kwai zaki aza mai a kwanon suya kafin kigama buga Kwan yayi zafi sai kidauko doyarki kidinga sakawa a cikin ruwan kwai din kina fitarwa kisa a cikin ruwan man soya idan yayi zakiga yafara yin brown sai ki juya dayan gefen shima zaiyi brown din.
- Sai kifitar kisa cikin abin tsane mai idan man ya tsane kisaka a faranti ko kula zaki iya ci haka nan kuma zaki iyaci da kunu ko tea aci dadi lafiya.
Recipe: Tasty #iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai
Reviewed by subindo drakor gratis
on
April 30, 2021
Rating:
Tiada ulasan: